‘Barayin Mashin A Jahar Kaduna, Najeriya
Jami'an tsaro na NSCDC, wato Civil Defence, a garin Kaduna sun gabatar da wasu barayin mashin su uku da suka addabi Al'ummar jahar.
Sun gabatar da su ne ga manema labarai a ofishinsu dake jahar, a arewacin kasar.
Wayanda aka kama su ne,…